![Bisharan Markus: A Love God Greatly Hausa Bible... [Undetermined] 1034433253 Book Cover](https://i.thriftbooks.com/api/imagehandler/l/412A8C71D408272EEFCC70FFDA681BA574DE697F.jpeg)
Lokacin da mu ke fuskantan damuwoyi da wahala a duniya, mu na bukatan karfafawa. Lokacin da ba mu san inda za mu sa kan mu ba, mu na bukatan bege. Lokacin da mu ka yi zunubi, mu na bukatan Mai Ceto. Lokacin da mu ke shakka bangaskiyan mu, mu na bukatan tabbaci. Yesu ne karafawan...