Skip to content
Scan a barcode
Scan
Paperback Mai kawas da kunya: Samun yantaswa cikin Shi [Undetermined] Book

ISBN: 1034050303

ISBN13: 9781034050308

Mai kawas da kunya: Samun yantaswa cikin Shi [Undetermined]

Kunya ba ya zaɓi. Ya na kai ma kowannen mu hari ko daga ina muka fito ko shekarun mu. Kunya na iya ɓuya da kyau. Ya na sa mu so mu ɓuya tare da shi. Ya na rike mu ya sa mu ji kaman ba mu isa ba. Ya na sa shakka cikin mu kuma ya na tunashe da kasawan mu. Kunyan da ke cikin rayuwan mu na bukatan haɗuwa da Mai Kawas da Kunya. Ko da mu na so ko ba mu so mu yarda, ikon kunya ya shafe mu duka. Kunya na hana mu yin rayuwa cikin bangaskiya da Allah Ya shirya mana. A maimakon mu yin rayuwa cikin cikakken iyawa da karfin mu, kunya na sa mu cikin nadama, rashin tabbaci da shakka. A cikin wannan bincike na tsawon mako huɗu, za mu duba labarai goma sha ɗaya daga Littafi mai Tsarki domin mu gan yadda Allah na yaki da kunya a cikin rayuwan su da kuma rayuwan mu. Allah ne babban Mai Kawas da Kunya tun a da har a yanzu. Ke ba bawan kunya bane a cikin rayuwan ki. Allah zai iya kawas da shi ta wurin ikon Shi. A cikin wannan binciken za mu nuna maki yadda ya ke. Ki haɗa kai da mu a yanan gizo domin wannan bincike na tsawon mako huɗu ko kan app namu na Love God Greatly. A can za ki samu kayakin da sun shafi Mai Kawas da Kunya a wannan wurare biyu da rubuce rubucen mu na Litnin, Laraba da Jumma'a, da kuma karin bayani ta wurin karatu na kullum, da kuma jama'a cike da kauna domin karafa ki yayin da tare kuna yaki da ikon kunya kuma mu karɓa yancin da muka samu a cikin Kristi - babban Mai Kawas da Kunya!

Recommended

Format: Paperback

Temporarily Unavailable

We receive fewer than 1 copy every 6 months.

Save to List

Customer Reviews

0 rating
Copyright © 2026 Thriftbooks.com Terms of Use | Privacy Policy | Do Not Sell/Share My Personal Information | Cookie Policy | Cookie Preferences | Accessibility Statement
ThriftBooks ® and the ThriftBooks ® logo are registered trademarks of Thrift Books Global, LLC
GoDaddy Verified and Secured